in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Xi Jinping ya dawo nan Beijing bayan gama ziyararsa a Switzerland don halartar taron DAVOS
2017-01-19 16:31:27 cri

Yau Alhamis, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya dawo nan birnin Beijing na kasar Sin, bayan ya gama ziyarar aiki a kasar Switzerland da kuma halartar taron shekara-shekara na dandalin tattaunawar tattalin arziki na duniya wato DAVOS na shekarar 2017, gami da ziyarar wasu hukumomin kasashen duniya da ke kasar Switzerland.(Kande Gao)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China