in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Dakarun Najeriya sun kai hari sabuwar maboyar 'yan Boko Haram
2017-01-17 21:12:59 cri
Dakarun rundunar sojin saman Najeriya, sun yi luguden wuta kan wasu wurare da 'yan Boko Haram ke samun mafaka a jihar Borno, bayan da aka fatattake su daga dajin Sambisa.

Cikin wata sanarwa da aka fitar, kakakin rundunar Ayodele Famuyiwa, ya ce hare hare ta sama da sojojin suka kaddamar, sun tarwatsa wuraren da mayakan na Boko Haram ke fakewa, a kudancin Tumbum Rego dake arewacin jihar Borno.(Saminu Alhassan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China