in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Xi Jinping ya halarci bikin bude taron shekara-shekara na dandalin tattaunawar tattalin arzikin duniya na 2017
2017-01-17 18:52:35 cri

Shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya halarci bikin bude taron shekara-shekara, na dandalin tattauna batutuwan tattalin arzikin duniya na 2017 a birnin Davos dake kasar Switzerland da sanyin safiyar yau Talata inda kuma ya gabatar da jawabi.

Wannan ne dai karo na farko da shugaban kasar ta Sin ya halarci taron shekara-shekarar na dandalin tattaunawar. (Zainab)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China