in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Najeriya za ta tura sojoji 800 zuwa Darfur
2017-01-04 20:03:43 cri
shugaban rundunar sojin kasa ta Najeriya Laftana Janar Tukur Buratai, ya ce an kammala shirye shirye, na tura wata tawagar dakarun sojin Najeriyar su 800, wadda za ta yi aiki karkashin tawagar MDD mai aikin wanzar da zaman lafiya a yankin Darfur na kasar Sudan ko UNAMID a takaice.

Buratai ya ce sojojin sun kunshi dakaru 755 da kuma manyan jami'ai 45. Tuni kuma aka kammala ba su horo domin cimma nasarar aikin da za su gudanar yadda ya kamata a tawagar ta UNAMID. (Saminu Hassan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China