in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Rasha ba za ta kori jami'an diplomasiyyar Amurka dake Rasha ba
2016-12-30 21:15:02 cri
Ofishin watsa labarin na fadar shugaban kasar Rasha ya sanar a yau Jumma'a cewa, shugaban kasar Rasha Vlładimir Putin ya tsaida kuduri cewa, ba za a kori jami'an diplomasiyya na kasar Amurka dake kasar Rasha ba. (Zainab)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China