in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kananan yara miliyan 220 a duniya suna rayuwa a yankunan da ake fama da rikice-rikice
2016-12-19 14:59:51 cri
Wakiliyar musamman mai kula da kananan yara da rikice-rikice ta babban sakataren MDD Leila Zerrougui ta bayyana a birnin Oran dake kasar Austria a jiya cewa, kananan yara kimanin miliyan 220 ne suke rayuwa a yankuna 20 inda ake fama da rikice-rikice. A don haka ya kamata a kula da rayuwarsu.

Zerrougui ta bayyana cewa, a cikin wadannan yankuna 20, akwai kasashen Larabawa 8 da kasashen Afirka 8. (Zainab)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China