in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
MDD: Adadin yara dake gudun hijira a halin yanzu a duniya ya kasance mafi yawa a tarihi
2016-12-09 15:38:20 cri
A jiya Alhamis aka kaddamar da dandalin tattaunawa na kwanaki biyu kan batun kiyaye 'yan gudun hijira tsakanin manyan jami'an MDD a birnin Geneva, inda babban jami'in hukumar UNHCR Filippo Grandi ya bayyana a lokacin bude taron cewa, kawo yanzu yawan yara dake gudun hijira ya kai sama da miliyan 28 a duk fadin duniya, kuma adadin shi ne mafi yawa a tarihi.(Fatima)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China