in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
MDD: Yara dubu 17 sun shiga rundunar soja bisa tilastawa a rikicin Sudan ta Kudu
2016-12-16 13:52:13 cri
A jiya Alhamis ne, asusun tallafawa kananan yara na MDD(UNICEF) ya bayyana cewa, tun bayan barkewar rikici a Sudan ta Kudu a cikin 'yan shekaru uku da suka wuce, sama da yara dubu 17 ne aka tilasta musu shiga aikin soja.

Alkaluman da aka fitar na nuna cewa, tun daga farkon shekarar bana, asusun na UNICEF da sauran hukumomi sun karbi yara marasa lafiya dubu 184 a Sudan ta Kudu, adadin da ya karu da kashi 50 cikin dari bisa makamancin lokaci na bara.(Fatima)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China