in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
'Yan gudun hijirar kasar Sudan ta Kudu dake Sudan sun wuce dubu 260
2016-12-05 14:10:33 cri
Ofishin kula da harkokin jin kai na MDD dake Sudan ya ba da rahoto a jiya Lahadi cewa, yawan 'yan gudun hijirar kasar Sudan ta Kudu dake kasar Sudan ya wuce dubu 260, jimilar da ta kai wani sabon matsayi.

Rahotanni na nuna cewa, yawan 'yan gudun hijirar zai ci gaba da karuwa sakamakon tashe-tashen hankula da ake fuskanta yanzu haka a Sudan ta Kudu. (Bilkisu)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China