in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Li Keqiang ya aika sakon jaje ga takwaransa na kasar Masar
2016-12-14 21:26:51 cri
A jiya Talata ne, firaministan kasar Sin Li Keqiang ya aika wa takwaransa na kasar Masar Sherif Ismail sakon nuna jaje, inda cikin sahihanci ya janjanwa firaminista Sherif Ismail da iyalan wadanda suka rasa rayukansu ko suka jikkata a harin bam din da aka kai kan wani coci a ranar11 ga watan. (Sanusi Chen)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China