in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Fadar White House ta nanata bin manufar kasar Sin daya tak
2016-12-13 09:37:33 cri
A jiya Litinin 12 ga wata, fadar shugaban kasar Amurka ta nanata cewa, gwamnatin kasar tana tsayawa tsayin daka kan bin manufar kasar Sin daya tak.

Kakakin fadar, Josh Earnest ya bayyana a gun taron manema labaru da aka shirya a wannan rana cewa, gwamnatin Amurka tana bin manufar kasar Sin daya tak. Kuma ya jaddada cewa, ko dan jam'iyyar Democratic, ko na jam'iyyar Republica ne yake rike da mulkin kasar, yana bin manufar kasar Sin daya tak. Hakan ya sa kasar Amurka ta cin gajiya sosai daga kasar Sin.(Fatima)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China