in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Muhimman labarai daga wasu jaridun Najeriya(20161207)
2016-12-07 19:22:37 cri
A ranar 14 ga wannan wata ne shugaban Najeriya muhammadu Buhari zai gabatarwa majalisun dokokin kasar shirin kasafin kudin na shekarar 2017.

Shugaban majalisar dattawan Najeriya Bukola Saraki ne ya bayyana hakan ranar Talata lokacin da ya ke karantawa kwaryar majalisar wasikar da shugaban Buharin ya gabatar mata (The Punch)

Babban sifeton 'Yan sandan Najeriya Ibrahin Idrsi ya bayyana cewa, yanzu haka ana tsare da jami'an sojan sama 2 da na kasa 1 da ake zargin da cin zarafin 'yan gudu hijira a yankin arewa maso gabashin kasar, biyon bayann umarnin gudanar da bincike da shugaban Buhari ya gabatar game da cin zarafin bil-adama da ake zargin wadannan jami'ai da aikatawa.(Vanguard)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China