in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Djibouti na goyon bayan shigar Saudiyya a cikin kungiyar kasashe masu magana da harshen Faransanci
2016-11-30 11:25:33 cri

Kasar Djibouti na goyon bayan bukatar da kasar Saudiyya take da ita na neman shiga kungiyar kasashe masu magana da harshen Faransanci a matsayin 'yar kallo, in ji wata sanarwar ma'aikatar harkokin wajen Djibouti a ranar Talata. (Maman Ada)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China