in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Senegal na hasashen wani adadin bunkasuwa na GDP da kashi 6,8 cikin 100 a shekarar 2017
2016-11-28 10:59:40 cri
Kasar Senegal na hasashen wani adadin bunkasawa na kayayyakin da samarwa (GDP) da kashi 6,8 cikin 100 a shekarar 2017, in ji ministan tattalin arziki da kudi, mista Amadou Ba, tare da jaddada cewa wannan bunkasuwa za ta iya samun tagomashi daga wani noma mafi inganci, da ci gaban masana'antu da kuma rike karfin ayyukan ma'aikatun kasar. (Maman Ada)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China