in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
RDC-Congo: Fararen hula 35 aka kashe a cikin wani harin mayakan sa kai a gabashin kasar
2016-11-28 10:58:52 cri
A kalla fararen hula 35 da wani mayakin kungiyar 'yan a ware ta Mai-Mai aka kashe a ranar Lahadi a cikin wani harin mayakan Mai-Mai, a yakin Lubero na kauyen Luhanga, a Arewacin Kivu, dake gabashin jamhuriyar demokaradiyyar Congo (RDC), a cewar hukumomin kasar. (Maman Ada)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China