in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kamaru: A kalla gidaje 70 aka kone da wawushe shaguna a yayin wani harin Boko Haram
2016-11-28 10:57:39 cri
A kalla gidaje 70 aka kone da wawushe shaguna da dama a yayin wani harin ta'addancin da aka dangantaka wa kungiyar Boko Haram kan Diguina, dake yankin arewa mai nisa na kasar Kamaru, a cikin daren Asabar zuwa Lahadi, in ji wata majiyar tsaro a ranar Lahadi. (Maman Ada)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China