in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kasar Sin ba ta sauya manufarta game da tsibirin Huangyan ba
2016-11-25 20:06:35 cri

Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Geng Shuang ya jaddada a yau Jumma'a a nan Beijing cewa, bisa ka'idar kyautata danzon zumuncin da ke tsakanin kasashen Sin da Philippines, kasar Sin ta yarda masuntan Philippines su kama kifi a tekun da ke dab da tsibirin Huangyan, amma hakan bai canja manaufar kasar Sin game da 'yancin mallaka da sanya ido kan tsibirin ba. (Tasallah Yuan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China