in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sin ta zama abar misali wajen shigar da fannin kiwon lafiya cikin dukkan manufofinta
2016-11-23 11:21:49 cri
Babbar direktar hukumar kiwon lafiya ta duniya Margaret Chan, ta bayyana wa 'yan jarida bayan da ta halarci taron inganta harkokin kiwon lafiya na duniya karo na 9 a jiya Talata inda ta bayyana cewa, Sin ta dauki matakai da dama a fannin kiwon lafiya a bana, musamman ta samar da tunanin "kiwon lafiya", ta shigar da fannin kiwon lafiya a cikin dukkan manufofinta. Gwamnatin kasar Sin ta dora muhimmanci sosai ga sha'anin kiwon lafiya, wacce ta zama abar koyi ga kasa da kasa. (Zainab)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China