in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An fara gwajin hanyar jiragen kasa na zamani masu amfani da batir
2016-11-22 13:53:57 cri

An fara yin amfani da layin gwaji na jiragen kasa na zamani masu amfani da batir na farko a duniya a birnin Chengdu na kasar Sin, mai tsawon mita 1461.

Su dai wadannan jiragen kasa suna tafiya ne ta hanyar amfani da karfin batir, kuma shi ne jirgin kasan sufuri na zamani na farko mai amfani da batir a duniya da kasar Sin ta kera ta hanyar amfani da fasahohin da ta mallaka. (Zainab)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China