Mataimakin shugaban Najeriya Yemi Osinbajo ya bayyana a jiya Litinin cewa, damar kasar ta cin gajiyar bangaren man kasar kadan ce, duba da halin da bangaren makashin ke fuskanta a duniya.
Mr. Osinbajo ya ce, duk da cewa, wadannan damammaki suna fadi tashi, Najeriyar tana bukatar bangaren mai a kokarin da ta ke yi na fadada tattalin arzikinta maimako dagora da man shi kadai.(Vangurad)