in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sin za ta ci gaba da goyon bayan Pakistan a yakin da ta ke yi da ta'addanci
2016-11-14 18:51:43 cri
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Geng Shuang ya bayyana a yau Litinin a taron manema labaru da aka gudanar a nan birnin Beijing cewa, Sin ta damu matuka da harin ta'addancin da aka kai a wurin Ibada dake yankin Khuzdar na jihar Balochistan ta kasar Pakistan, wanda ya haddasa mutuwa da raunatar mutane da dama, kuma Sin ta yi Allah wadai da harin.

A ranar 12 ga wannan wata ne, aka kai harin bam a wani wurin Ibada dake yankin Khuzdar a kasar Pakistan, ya zuwa yanzu harin ya haddasa mutuwar mutane fiye da 60, yayin da mutane fiye da 100 suka ji rauni. (Zainab)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China