in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Jakada: Sin tana fatan yin hadin gwiwa da gwamnatin Trump
2016-11-12 17:43:55 cri
Jakadan kasar Sin a Amurka Cui Tiankai, ya fada a jiya Juma'a cewa, Sin tana fatar yin kyakkyawan hadin gwiwa da gwamnatin Trump, a matsayin wani mataki da zai kara ciyar da dangantakar dake tsakanin Sin da Amurka gaba.

Jakada Cui, ya fadi hakan ne a yayin zantawa da babban jami'in yada labarai na kasa da kasa na gidan talabijin na CNN Christiane Amanpour cewa, kasar Sin tana fatar ganin an kammala shirye shiryen kafa sabuwar gwamnatin ta Amurka cikin nasara. (Ahmad Fagam)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China