in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sin ta kalubalanci Amurka da ta daina tsoma baki a harkokin cikin gidan kasar Sin ta hanyar yin amfani da batun yankin Tibet
2016-06-16 19:23:57 cri
A jiya Laraba ne, shugaban kasar Amurka Barack Obama ya gana da Dalai Lama na 14. Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Lu Kang ya jaddada game da wannan batu cewa, Sin tana kalubalantar Amurka da ta daina amfani da batun yankin Tibet tana tsoma baki a harkokin cikin gidan kasar Sin, domin tabbatar da raya dangantakar dake tsakanin kasashen biyu. (Zainab)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China