in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kungiyar AU ta jaddada damuwarta game da rikicin Libiya
2016-11-10 09:44:00 cri
Kwamitin manyan jami'ai na kungiyar tarayyar Afrika (AU) kan Libiya ya sake jaddada a ranar Laraba damuwarsa kan matsalar jin kai da ta tsaro, da kuma makomar siyasa dake cikin rashin tabbas a kasar Libiya. Kwamitin da ya shirya wani zaman taro a ranar Talata a bangaren shugabannin kasashe a Addis Abeba, babban birnin kasar Habasha, ya jaddada goyon bayan kungiyar tarayyar Afrika AU ga tsarin mulkin wucin gadi, dake mayar da hankali da kan wata mafitar siyasa, tare da bayyana cewa yin amfani da karfin damtse ba ita ce hanyar warware rikicin Libiya na yanzu ba. (Maman Ada)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China