in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Wani sabon shirin kawar da 'yan fashin teku daga yankin ruwan Somaliya
2016-11-10 09:25:39 cri
Gwamnatin kasar Somaliya, kungiyar noma da abinci ta MDD (FAO) da kuma kungiyar tarayyar kasashen Turai (EU) sun kaddamar jiya ranar Laraba da wani shirin hadin gwiwa domin tallafawa al'ummomin dake bakin gabobin taku da kuma taimakawa wajen kawar da 'yan fashin taku. Haka kuma, wannan da jihohin tarayya na Punland da Galmudug suke gudanar, na da manufar bunkasa damammakin da ake da su na tattalin arziki domin matasan mutane dake zaman rayuwa a cikin wadannan al'ummomin dake bakin gabobin ruwan tekun arewa maso taskiyar kasar Somaliya. (Maman Ada)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China