Za a bude karin jami'o'i masu zaman kansu a Najeriya
2016-11-03 19:24:53
cri
Jaridar The Guardian ta wallafa labarin da ke cewa, gwamnatin tarayyar Najeriya ta ba da lasisin kafa jami'o'i masu zaman kansu guda 8 a fadin kasar, bayan da hukumar kula da jami'o'in kasar ta ba da shawarar yin hakan. (Ibrahim)