in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Majalisar dattawan Najeriya ta yi fatali da shirin neman bashin da Buhari ya gabatar mata
2016-11-02 19:02:40 cri
Bisa labarin da jaridar Vangurd ta Najeriya ta bayar, an ce, a jiya Talata ne, majalisar dattawan Najeriya bai daya ta sa kafa ta shure bukatar da shugaban kasar Muhammadu Buhari ya gabatar mata na neman ciwon bashi na dala biliyan 29.96 don gudanar da muhimman ayyukan more rayuwar jama'a a sassa daban-daban na kasar tsakanin shekarar 2016 zuwa 2018, saboda ba a yi maganar neman rance kudin a cikin wasikar da shugaban ya gabatarwa majalisar ba. (Ibrahim Yaya)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China