Rahotanni na cewa, gwamnatin za ta yi amfani da wadannan kudade ne wajen cike gibin kasafin kudin kasar na shekarar 2016, yayin da kasar take fama da matsalar tattalin arzikin da ba a taba ganin irinsa ba tun kusan sama da shekaru 20 da suka gabata. (Ibrahim)