in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
MDD za ta sauya shugaban rundunar wanzar da zaman lafiya dake Sudan ta Kudu
2016-11-02 14:03:58 cri
Kakakin babban magatakardan MDD Stephane Dujarric ya furta a jiya Talata cewa, babban magatakardan majalisar Ban Ki-moon ya ba da umarnin sauya shugaban rundunar wanzar da zaman lafiya da aka girke a kasar Sudan tu Kudu.

A cewar Dujarric, an tsai da kudurin ne bisa la'akari da yadda rundunar ta kasa kare fararen hula yadda ya kamata, a lokacin da aka kai wani hari a wata unguwar mai kunshe da 'yan kasashen waje a ranar 11 ga watan Yulin bana.(Bello Wang)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China