in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An yi ganawa tsakanin shugabannin jam'iyyar Kwaminis ta kasar Sin da ta Kuomintang
2016-11-01 20:44:42 cri

Yau Talata 1 ga wata a nan Beijing, Xi Jinping, babban sakataren Jam'iyyar Kwaminis ta kasar Sin ya gana da tawagar Jam'iyyar Kuomintang da ke ziyara a nan babban yankin kasar, wadda ke karkashin jagorancin madam Hung Hsiu-chu, shugabar jam'iyyar.

A yayin ganawar, Xi Jinping ya ce, muddin jam'iyyun 2 sun mayar da farfado al'ummar Sinawa tamkar burinsu, sun hada kai al'ummar babban yankin kasar da ma yankin Taiwan tare, sai tabbas ne za a iya kiyaye ci gaban huldar da ke tsakaninsu da kuma bunkasuwa da zaman lafiya a mashigin tekun Taiwan, ta yadda za a iya samun kyakkyawan makoma wajen farfado da al'ummar Sinawa baki daya. (Tasallah Yuan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China