in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban kasar Sin ya gana da takwaransa na kasar Philippines
2016-10-20 15:18:43 cri
Shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya gana da takwaransa na kasar Philippines mista Rodrigo Duterte, a yau Alhamis a nan birnin Beijing, hedkwatar kasar Sin.

Yayin ganawarsu, shugabannin 2 sun cimma ra'ayi daya kan burin da aka sanya gaba, na neman ciyar da huldar dake tsakanin kasashen 2 gaba, ta yadda za a iya kara amfanawa jama'ar bangarorin 2.

Bayan ganawar da suka yi, shugabannin 2 sun gane wa idanunsu sanya hannu kan yarjeniyoyin hadin gwiwa guda 13, wadanda suka shafi cinikayya, da zuba jari, da bunkasa masana'antu, da aikin gona, da dai sauransu.(Bello Wang)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China