in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
IS ta yiwa mutane 232 kisan gilla a Iraq
2016-10-28 19:57:31 cri
Mayakan kungiyar (IS) dake kasar Iraqi ta hallaka mutane 232 a wani wuri dake kusa da birnin Mosul a ranar Alhamis.

Kafar talabijin ta Al Jazeera ce ta rawaito kakakin MDD na bayyana hakan a yau Juma'a a birnin Geneva. Kafar ta kuma bayana cewa, mayakan kungiyar sun kuma yi garkuwa da wasu mutanen su kimanin 1000.(Saminu Alhassan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China