in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sin za ta ci gaba da tabbatar da muhimmiyar rawar da MDD ta taka a kan harkokin kasa da kasa
2016-10-25 19:18:56 cri
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Lu Kang, ya bayyana a Talatar nan cewa, shekarar bana shekara ce ta cika shekaru 45 tun bayan da kasar Sin ta sake samun matsayinta a MDD, kuma Sin din za ta ci gaba da tabbatar da oda, da tsarin kasa da kasa bisa kundin tsarin mulkin MDD da ka'idojinta, da nuna goyon baya ga MDD wajen gudanar da ayyukanta.

Duk a ranar Talata kuma, hukumar MDD mai kula da tattalin arziki da zamantakewar al'ummar Asiya da tekun Pasific, mai cibiya a birnin Bangkok na kasar Thailand, ta gudanar da wani biki a yau, na murnar ranar cika shekaru 45 da komawar Sin MDD. (Zainab)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China