in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Firaministan kasar Sin zai halarci jerin taruka na matsayin koli na babban taron MDD karo na 71
2016-09-14 15:19:57 cri
A yau Laraba 14 ga wata, kakakin ma'aikatar harkokin waje ta Sin, madam Hua Chunying ta shelanta cewa, bisa goron gayyatar babban sakataren MDD Ban Ki-moon, da firaministan Canada Justin Trudeau, da shugaban kwamitin harkokin kasar Cuba kana shugaban kwamitin taron ministocin kasar, Raúl Castrol, firaministan kasar Sin Li Keqiang zai halarci jerin taruka bisa matsayin koli na babban taron MDD karo na 71 a birnin New York daga ranar 18 zuwa 28 ga wata, tare da kai ziyara a kasashen Canada da Cuba a hukunce. (Fatima)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China