in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An gudanar da taron tattaunawar hadin gwiwar kafofin watsa labaru na Sin da Afirka
2016-10-25 16:13:48 cri
A yau Talata ne a nan birnin Beijing na kasar Sin aka gudanar da taron tattaunawa game da hadin gwiwar kafofin watsa labaru na kasashen Sin da Afirka, taron da mujallar zuba jari ta kasar Sin ta dauki bakunci. 'Yan jarida 30 daga kasashen Sin da Afirka 28 da masana da shugabannin kamfanoni da abin ya shafa ne suka halarci taron, inda suka tattauna yadda za a kara yin mu'amala a tsakanin kafofin watsa labaru na Sin da Afirka da dai sauransu. (Zainab)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China