in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An bude kwas din kyautata fasahar aiki ga jami'an AU a kasar Sin
2016-10-20 10:37:18 cri
A 'yan kwanakin baya an kaddamar da kwas din kyautata fasahar aiki, ga jami'an kungiyar tarayyar Afirka ta AU a birnin Hangzhou dake gabashin kasar Sin, kwas din da gwamnatin kasar Sin ta dauki nauyin gudanar da shi.

Wannan kwas dai shi ne irinsa na 3 a bana da gwamnatin kasar Sin ta shirya ga jami'an kungiyar ta AU, bayan kwas din kula da harkokin jama'a, da kwas din inganta fasahar tsare-tsare, wadanda aka gudanar da su a watannin baya. (Bello Wang)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China