in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An harbe mayaka bakwai a wani yankin Najeriya mai arzikin man fetur
2016-10-20 09:54:34 cri
Sojojin Najeriya sun kashe masu fafutuka da 'yan fashi da makami da ake zargi da hannu a kan tashe tashen hankali a yankin Najeriya mai arzikin man fetur. Mutanen da ake zargin, sun hada da mayaka biyar da 'yan fashi da makami guda biyu, kuma an harbe su ne a yayin wasu ayyukan soja daban daban da aka gudanar tun ranar Litinin a jihar Cross River. Wasu uku da kuma ake zargi sun shiga hannun dakarun gwamnatin Najeriya. Rundunar sojojin Najeriya ta tabbatar da cewa ta zazafa yin sintiri a yankin Neja Delta tare da yin kira ga al'ummomin yankin da su ba hadin kai ga sojojin kasar ta hanyar samar musu da bayanai na gaskiya. (Maman Ada)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China