in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban Sudan ta kudu ya yi alkawarin hukunta masu tayar da tashe tashen hankalin kabilanci
2016-10-20 09:24:40 cri
Shugaban kasar Sudan ta Kudu, Salva Kiir ya yi alkawari a ranar Laraba na ci gaba da tuhumar masu tayar da tashe tashen hankalin kabilanci. Ya bayyana cewa shi da kansa ne zai jagoranci kai tsaye da yaki da tashe tashen hankalin kabilanci idan har ma'aikatan hukumomin tsaro na kasar suka nuna gazawa wajen cafke wadannan mutane masu kisan kai. Haka kuma ya yi kira ga dukkan 'yan kasar Sudan ta Kudu da su rungumi zaman lafiya da sasantawa a cikin wannan sabuwar kasa dake nahiyar Afrika da ta yi fama da yakin basasa tun daga watan Disamban shekarar 2013. (Maman Ada)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China