in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kafofin yada labaru na Sin da Rasha sun kaddamar da tattara labaru a kasar Sin
2016-10-11 19:10:11 cri

An gudanar da bikin kaddamar da aikin tattara labaru ta mabambantan hanyoyi dangane da hanyar siliki, a yau Talata a ofishin jakadancin kasar Rasha da ke nan kasar Sin, bikin da gidan rediyon kasar Sin CRI, da kamfanin dillancin labaru na "Rasha a Yau" suka shirya cikin hadin gwiwa.

Wakilai daga manyan kafofin yada labaru kusan 10 na kasashen Sin da Rasha ne za su ziyarci biranen Xi'an, da Dunhuang, da Lanzhou, da Urumchi, da sauran muhimman biranen da ke bakin hanyar siliki, kafin daga baya kuma su gabatar da abubuwan al'adu masu kayatarwa cikin hadin gwiwa. (Tasallah Yuan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China