in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
CRI da gidan rediyo da telebijin na Serbia sun daddale yarjejeniyar hadin gwiwa
2016-06-18 18:09:10 cri
A yau ranar 18 ga wata da safe bisa agogon wurin, a gaban shugaban kasar Sin Xi Jinping da takwaransa na kasar Serbia Tomislav Nikolić, shugaban gidan rediyon kasar Sin CRI Wang Gengnian da shugaban gidan rediyo da telebijin na kasar Serbia Dragan Bujosevic sun daddale yarjejeniyar hadin gwiwa a tsakanin gidajen biyu a birnin Belgrade na kasar Serbia. (Zainab)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China