in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Enugu Rangers ta lashe kofin firimiyar Najeriya
2016-10-05 14:01:11 cri

Enugu Rangers ta lashe kofin kwallon kafa na firimiyar Najeriya, bayan da ta doke El-Kanemi warriors da ci 4 da nema, a wasan da suka buga a ranar Lahadi.

Rangers dai ta lashe kofin na kakar wasanni ta bana ne bayan shekaru 32 tana fafutukar daukar kofin. Kungiyar ta kammala wasanni 38 da maki 63, wanda hakan ya bata damar shiga gaban sauran kungiyoyi 19 da ke buga gasar ta bana.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China