in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Wakilin shugaban kasar Sin zai halarci bikin bude layin dogo na Habasha zuwa Djibouti
2016-09-30 19:44:38 cri
Wakilin shugaban kasar Sin Xi Jinping, kuma shugaban hukumar samar da ci gaba da gudanar da sauye sauye Xu Shaoshi, zai halarci bikin kaddamar da layin dogo, wanda zai hade birnin Addis Ababa na kasar Habasha, da kasar Djibouti, bikin da zai gudana a ranar 5 ga watan Oktoba.

Mai magana da yawun ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Geng Shuang ne ya bayyana hakan a Juma'ar nan, inda ya ce gwamnatin kasar Habasha ce ta mika sakon gayyatar halartar bikin ga kasar Sin.(Saminu Alhassan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China