in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Dakarun gwamnatin Najeriya sun hallaka mayakan Boko Haram tara
2016-09-29 20:56:25 cri
Rundunar sojojin Najeriya ta ce dakarun ta sun hallaka mayakan kungiyar Boko Haram su 9 a jihar Borno dake arewa maso gabashin Najeriya.

Da yake karin haske game da aukuwar hakan ga kamfanin dillancin labarai na kasar Sin Xinhua, mai magana da yawun rundunar Kanar Sani Usman, ya ce sojojin sun hallaka mayakan kungiyar ne, yayin wani bata-kashi da sassan biyu suka gwabza a jiya Laraba a kauyen Bulabulin.(Saminu Alhassan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China