in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Muhimman labarai daga wasu kafofin watsa labaran Najeriya
2016-09-28 19:24:14 cri
Karamin ministan albarkatun mai na tarayyar Najeriya Ibe Kachikwu, ya rokawa Najeriyar damar ci gaba da fitar da danyen mai, bayan da taron kungiyar kasashe mambobin OPEC na ranar Talata, ya nuna burin ganin cewa wasu daga mambobin kungiyar, sun dakatar da fitar da man domin farfado da farashin sa. (Vanguard)

Najeriya da kasar India sun rattaba hannu kan wasu yarjeniyoyin diflomasiyya masu alaka da musayar firsinoni, da harkokin kwastam, da fasahohin samar da makamashi mai tsafta da na samar da Visa, baya ga batun tabbatar da nagartar kayayyaki. (Daily Trust)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China