in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sojojin gwamnatin Syria sun sake yiwa dakarun dake gabashin birnin Aleppo kawanya
2016-09-05 10:10:36 cri
Matakan sojan da gwamantin kasar Syria ke dauka na sami ci gaba, inda a jiya Lahadi, sojojin gwamnatin kasar suka sake yiwa yankin dake karkashin mallakar dakarun dake gabashin birnin Aleppo kawanya.

Birnin Aleppo ya taba kasancewa cibiyar tattalin arzikin kasar Syria, kuma babban birnin kasar. Kana, a tsawon lokacin da ya gabata, sojojin gwamnatin kasar sun karbe iko da yammacin birnin, yayin da dakarun kungiyar 'yan adawa, da kuma kungiyoyi masu tsattauran ra'ayi suke rike da ikon yankin gabashin wannan birni. (Maryam)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China