in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Yawan jarin da Sin ta zuba a kasashen waje a watanni 7 na farkon shekarar bana ya karu da kashi 61.8 cikin dari
2016-08-18 11:02:18 cri

Kakakin ma'aikatar kasuwanci ta kasar Sin Shen Danyang ya bayyana a gun taron manema labaru a jiya Laraba cewa, a cikin watanni 7 na farkon shekarar bana, masu zuba jari na kasar Sin sun zuba jarin da dajararsu ta kai kudin Sin RMB biliyan 673.24 a kamfanoni 5465 na kasashe 156 kai tsaye, wanda ya karu da kashi 61.8 cikin dari bisa makamancin lokacin bara.

Mr. Shen ya kara da cewa, tun daga wannan shekara, yawan jarin da Sin ta zuba a kasashen waje ya karu cikin sauri, wanda ya dara jarin da kasashen waje suka zuba a Sin. (Lami)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China