Kwararun sojojin Amurka sun halaka 'yan kungiyar Al-Shabab 30 a cikin har da kwamandojin kungiyar, a yayin da sojojin suka kai wasu tagwayen farmaki a kuduncin kasar. Wata majiya ta cibiyar sojojin Somaliya ta tabbatar a jiya Lahadi cewa, farmakin na ranar 10 da 13 ga watan Agusta ya saiti 'yan kungiyar Al-Shabab a garin Sakow da ke jihar Jubba a tsakiyar Kasar.(Laouali Souleymane)