in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kasar Cote d'Ivoire ta yi bikin cika shekaru 56 da samun 'yanci
2016-08-08 13:49:30 cri

A yayin bikin tunawa da cika shekaru 56 da samun 'yancin kan kasar Cote d'Ivoire, an gudanar da faretin sojoji da kuma ba da lambar yabo a fadar shugaban kasar a jiya Lahadi. Shugaban kasar Alassane Ouattara ya halarci bikin, haka ma rundunonin sojoji 38 sun yi jerin gwano a lokacin gudanar da bikin.(Laouali Souleymane)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China