in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An sake gurfanar da uwar gidan tsohon shugaban Cote d'Ivoire a gaban kotu
2016-06-01 19:24:47 cri

An gurfanar da Simone Gbagbo, uwar gidan tsohon shugaban kasar Cote d'Ivoire Laurent Gbagbo gaban kuliya.

Uwar gida Simone dai za ta fuskanci hukunci ne a ranar 31 ga watan jiya a wata kotu wadda ta fara sauraron karar da aka shigar gabanta a birnin Abidjan, fadar mulkin kasar ta Cote d'Ivoire.

An dai zargi Simone da laifin cin zarafin dan Adam, da fursunoni, da kuma fararen hula, a yayin rikicin siyasar da ya faru bayan babban zaben kasar da ya gabata. (Lami)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China