in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Gwamnatin Afirka ta Kudu ta tabbatar da sahihancin zabe kananan hukumomi
2016-08-08 13:48:41 cri

Mista Des Van Rooyen, mamba a gwamnatin Afirka ta Kudu, ya tabbatar da zaben kananan hukumomin da aka gudanar a ranar Lahadi ta makon jiya cewa, an gabatar da shi bisa gaskiya. Yana taya hukumar zabe mai zaman kanta ta kasar murna domin aiwatar da zaben cikin kwanciyar hankali da lumana. (Laouali Souleymane)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China